Yanzu-Yanzu An Yankewa Sheikh Abduljabbar Hukuncin Kisa
Wata babbar kotun Musulunci a jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da kotun, ta same shi da laifin aikata kalaman rashin tarbiyya ga Annabi Muhammad SAW. An yanke hukuncin ne a ranar Alhamis bayan da Mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola ya ce an same da dukkan laifukan […]