Babu kunya hausawa daku kuna irin wannan bulala ce ta kamaci wannan

Babu kunya hausawa daku kuna irin wannan bulala ce ta kamaci wannan

 

yanzu yanzu mukaci karo da wani bidiyo mai dauke da abun mamaki wanda duk wanda ya kalli wannan bidiyo babu shakka saiya tofa albarkacin bakinsa ganin abun daya faru a ciki.

 

wannan bidiyo dai yana dauke da abun mamaki ganin wasu mutane wanda wandan nan mutane sunkasance mata kuma yan mata wadan da babu abun daya dace dasu kamar ace yanzu haka suna zaunane a gidan iyayen su ko kuma ace suna zaune a gidan auren su.

 

sam a nan dai ba haka bane saiga wani faifan bidiyo yana yawo shafikan sada zumunta suna wanka a cikin ruwa tsirara wanda hakan sam bai dace kuma bai kamata ba duk da cewa mata ne wataran suma zasuyi aure kuma zasu haihu idan sukaga yaransu sunayin haka bazasuji dadi ba.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *