A Karshe dai Jaruma Nafisat Abdullahi ta cika Burinta Uku A duniya

Labarina season5 episode 9

Shahararriyar Jarumar KannyWood Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Shaida Cewa Ta Cika Wasu Manyan Burukanta Guda Uku A Duniya Ta Take Da Burin Cikasu Kafin Tafar Duniya.

Jarumar ta bayyana hakan acikin wani Faifan Vedion hira da akayi da ita.