Abin Tausayi: Gwamnati Ta Ba Iyalan Insfecton Da Aka Kashe A Harin Gidan Yarin Kuje Naira Miliyan 2.8

Abin Tausayi: Gwamnati Ta Ba Iyalan Insfecton Da Aka Kashe A Harin Gidan Yarin Kuje Naira Miliyan 2.8.

Rundunar Tsaro Ta ‘Civil Deence’ Ta Bayar Da Tallafin Kudi Naira Milyan 2.8 Ga Iyalan Marigayi Insfekta Iliyasu Abraham, Jami’inta Da Aka Kashe Lokacin Da ’Yan Bindiga Suka Kai Hari Gidan Yarin Kuje, Dake Abuja

Idan dai ba a mance ba ‘yan Taadda suka kai hari da muggan makamai a kwanannan a gidan yarin suka yi nasarar balle gida tare da kubutar da ‘yan uwansu har da uan boko haram a dama.