Abinda Rarara yayiwa Sadiya Haruna Har kuka saida Tayi Dan murna

Abinda Rarara sayyada yayiwa Sadiya Haruna Har kuka saida Tayi Dan murna

Ana ganin farin jinin wannan tsohuwar yar kannywood din yafa dawo kuma da karsashinsa domin kullum gani ake likafarta tana kara cigaba tun bayan da taje gidan gyaran hali ta dawo yau sai aji wannan gobe ma aji wannan

Daman ance wani hanin ga Allah kyauta ne hakika masoyanta sun shiga damuwa alokacin da aka kama sadiya Haruna gani suke shikkenna fa yanzu bata da wani karsashin da zata dawo taci gaba da abubuwan da take yi abaya

Sai gashi daga fitowar ta akaga likafa ta cigaba harma an hango mawaki Rarara tare da jarumar inda yayi mata kyauta wacce har kuka akaganta tanayi tsabar dadi.

https://youtu.be/ctors7v4nPk

Daman mawakin ya saba yiwa yan film da Kuma mawaka irin wannan kyautar sai gashi itama daga dawowarta Allah ya tsaga da rabonta ta samu kyauta daga mawakin masoyan nata sun godewa mawakin harda yi masa addu’a

Sai dai kuma ana ganin kamar abinda da mawakin yayi mata kamar ya kara mata kwarin gwiwa wajen aikata irin abubuwan da take yi abaya ne amma ba haka bane domin a yanzu ta shiga takayinta