Adam A zango – tsoron jirgin samane ya hanani zuwa aikin haji
Fitaccen jarumin finafinan Hausa wato Adam A Zango ya bayyan dalilin da yasa har yanzu baije aiki haji ba, inda ya bayyana cewa yana matukar tsoron hawa jirgin samane shine dalilin dayasa har yanzu baije aikin haji ba,
Jarumin ya bayyana hakane a wata hira da yayi da BBC Hausa.
Domin kallon viddo din ku dannan kas.
