
Ado Gwanja yayi zazzafan martani ga Lauyan da ya kai karan sa kan wakar Chass, mai taken bayana yana ciwo asosa wanda ya fitar shekaranjiya duk da barazanar da aka yiwa Ado Gwanja.A cewar mawakin, muddin kai mai tarbiyyane kuma ka bawa yayan ka tarbiyya daga gida, babu wata waka ko wani abu da zai lalata wannan tarbiyyar a waje.Ado Gwanja ya kara da cewa, wannan wakar har sunyi ciniki da wani wanda kuma sun shirya ya sayar masa sabida haka bazan hanashi fitar da wakarsa ba kuma ba dangarin nan bane.Sabida haka yana da yanci ya saki wakarsa sa’an nan wata Allah nayi waka ta babu wani wanda yazo yace nazo zai taimakamin dasisi ka fara sana’a ba.Amma sai lokacin da na gama hustling dina na sha wahalata Allah ya kawomin arziki ko dama naci arzikin wahalata wai in dakata.Ado Gwanja dai yace daman babu wasu kalamai da yayi amfani da su wajen yin wakar ba balantana wani yazo ya zuba masa garin tsada, kalmomi ne da akayi amfani domin akwai wakar tun can daman in da kawai sabonta yayi.Ado Gwanja yace, daman tun can zamanin da akwai wannan wakar da tsofaffin mu suke amfani dasu wajen jin dadinsu a dandalinsu na kauye, sabida haka ba sabon abu bane.Sa’a nan tarbia charity beginning at home doka daga gida take tashi, yanzu shike nan wannan can lauya idan ya mutu akan gadiyansa babu tarbiya sai ace Ado Gwanja ne ya lalata tarbiyar dan sa akwai wakar
Leave a Reply