Alhamdulillah an tsaida maganar Aure tsakanin Umar m Sharif da Amal umar

Alhamdulillah an tsaida maganar Aure tsakanin Umar m Sharif da Amal umar

Alhamdulillah biki budiri kannywood ta dauki harami domin gabatar da wani hamshaqin biki wanda Cikin ikon Allah an tsayar da ranar auran Umar m Sharif da kuma Minal Umar

Mawakin kannywood wanda yake bawa masoya gudun mawa ta hanyar malamai acikin wakokin sa zai kara aure inda tun a baya daman ya tabbatarwa da duniya yana da aure harda ya’ya wanda yayi auransa tunda kuruci kusan shekarar sa goma sha biyu dayin aure