Alhamdullahi Yanda Jami’an Tsaro Sunka Samu Gagarumar Nasara Kama ‘Yan Bindiga A jahar Kaduna

Labarai

Jami’an Tsaro Na Jahar Kaduna Dake Arewacin Najeriya Sunsamu Nasara Kama Wasu Yan Bindiga Da Makamai Da Babura Kamar Yanda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Saman Wannan Bayani.

Wannan Nasara Tayi Matukar Jinjinawa Jami’an Tsaro Na irin Kokarinsu Domin Kawo Karshen Zaman lafiya Acikin Kasar Najeriya Musamman Yankin Arewa.

Amma Kafinnan Minene Ra’ayoyinka Dangane Da Wanna Lamarin ?

Dafatar Dai Kuna Gamsuwa Da Shirye-Shiryemu Da Muke Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Shin Kana Bukatar Murinka Kawomuku Irin Wayannan Abubuwa Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka Kuwa?

Kayimuna Comment Da Ra’ayoyinka Dangane Da Wanna Lamarin.

Nasan Cewa Zakuji Dadin Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *