Allah Mai Iko; An Samu Wata Karamar Yarinya Wacce Tafi Calculator Iya lissafin..

Babbar magana ansamu wata yarinya wacce Tafi kwakuleta lissafin kamar yadda a yanzu haka tayi lissafin da kwakuleta baza ta iya ba.

Mutane da yawa sunyi mamaki wannan yarinyar duda ta kasance ba yar birni ba Amma kuma sai kace wacce tayi karatu wannan ta lissafin abinda kwakuleta baza ta iya lissafa waba.

Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yayi mamaki wasu kuma indai ba Kallar video sukai ba sai sun karyata a yanzu haka ba tare da bata Lokacin ba ga wannan Videon ka kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video nasan cewa a yanzu haka kayi mamakin wannan yarinyar domin kaima nasan cewa zaka iya cewa wannan tsafine ba Wani Abun ba Amma kuma babu Wani tsafi.

Kuci gaba da bibiyar shafin mu mai Sana NEWS ALL taken mu ko wane labari