Amarya – Yadda mijina da abokansa uku suka dinga amfani da Ni ina amarya

Yadda mijina da abokansa uku suka dinga amfani da Ni ina amarya

Wani abun mamakin sai dan Adam yayinda wata amarya take fadar wani abun mamaki daya faru da ita lokacin tana amarya wanda hakan yasa mutane duka dinga mamakin wannan al’amari na cewa shin daman acikin mutane akwai wa’yanda basu da kishi,

Matar ta fada cewa wani mutum data aura yadda ya dinga bayar da ita ga abokanasa suna amfani da ita lokacin tana amarya wanda babu yadda ta iya haka take yi sannan kuma Ya gargadeta da kada ta fadawa kowa tunda yanzu ta zama mallakinsa sai yadda yayi da ita

Sai dai mutane sun cika da mamaki dajin faruwar wannan abu kuma sunyi suka akan haka inda ake cewa sam wannan mutumin babu zuciya acikin kirjinsa domin bashi da kishi dede da kwayar zarra.

Mutumin dai ba bakar fata bane wanda ake ganin irinsu akan matan su ma suna iya kashe mutum amma shi kuma aka sameshi da wannan abun kunyar haka sai dai wasu suna zargin anya kuwa ba asiri bane domin babu wani namiji da zai yi wannan abun don kawai aminantaka da abokansa

Matar tace a duk lokacin data nuna bacin ranta akan faruwar haka sai ya bakanta mata ranta wani lokacin ma harda duka yake mata inda wasu suka kira mutumin dame tabin hankali