An cire sunan mawaki Dauda Rarara a yakin neman zaben Tinubu

An cire sunan mawaki Dauda Rarara a yakin neman zaben Tinubu

Lallai kuwa baya ta haihu domin yanzu za’a iya yin biyu saboda wannan abin da akayiwa mawaki Rarara na cire sunansa daga cikin yan yakin neman zaben Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar apc wannan abun dole yayiwa mawakin nan ciwo saboda yadda wasu zasuyi masa dariya tunda daman ana zargin hakan kan iya faruwa.

Hakan ya biyo baya wata waka wacce yayi kuma acikin wannan wakar yaci mutuncin gwabnan jihar Kano wato Abdullahi Ganduje Kum hakan ya fusata wa’yannan magoya bayan gwabna sannan kuma sunce daman zasu dauki mataki

Yanzu mawakin yaja da baya sosai acikin wannan tafiyar kuma saboda yanzu haka ana zargin zai iya kara sakin wata wakar tqcin mutumci ga Ganduje kamar irin wacce yayi abayai saboda baya tare dasu a bangaren jiha

Shin abinda su jami’ya sukayi daga sama sun kyauta kuma ana tunanin hakan bazai haifar musu da wata matsala ba domin wannan abin yayi tsamari kuma gashi ana cikin wani kasami na ceto wannan jam’iyyar amma suna kara samun sabani da wasu daga cikin manyan cikin jam’iyar

Abin surutu daman baya yiwa mutane kadan yanzu wasu sai dariya sukewa wannan mawakin domin daman babu wanda bai taba a baya ba shima Yanzu abin yazo kansa

https://youtu.be/2wHRBMFCwp8