Ashe A’isha Buhari ce tayiwa mansura isah gata komawar Aurenta da sani Danja

Ashe A’isha Buhari ce tayiwa mansura isah gata komawar Aurenta da sani Danja

Babu shakka A’isha Buhari tayiwa mansura isah namijin inda ta dage kai da fata wajen ganin ta koma gidan mijinta Sani Danja wanda ake ganin da batasa bakiba da har yanzu jarumar bata koma gidan mijin nataba

Mansura sun samu sabani da mijinta wato sani Musa Danja jarumin kuma me shirya shiri masana’antar kannywood sun yi aure wanda kuma suna da yaya guda hudu a tsakanin wanda daga bisani kuma tsautsayi yasa suka rabu.

Wanda koda bayan rabuwar tasu saida ta shirya wani film Wanda kuma ta samu kudi akan wannan film mai suna Fanan film da an dade ana haskashi a gidajen kallo.

Sai dai kuma tun bayan rabuwar tasu aga mansura isah tana yawan bibiyar matar shugaban kasa wanda shi mijin nata nasa layi daya da matar shugaban kasa yayinda shi yake layin su tsohon shugaban kasar Goodluck wanda shine sanadiyyar samun kudinsa

Wanda daga bisani sai aka sanarwa ai mansura isah ta koma gidan mijin nata wata sanar wa kuma data fito ta nuna cewa A’isha Buhari ce tayi ruwa tayi tsaki wajen komarta.