Asiri Yatonu Yanzu Maganar Naziru Sarkin Waka ta tabbata sai Anyi Lalata Da Mata..

Yanzu Yanzu maganar Naziru Sarkin Waka wa tabbata sai anyi lalata da matan kafin a Sakasu acikin film Asiri Yatonu Yanzu Yanzu.

Babbar Magana ankama Wani Daraktan film yayi yiwa wata ciki kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki domin a Lokacin da Naziru Sarkin Waka ya fito ya Fadi cewa ana lalata da mata kafin a Sakasu acikin film.

Mutane da yawa Suna Ganin cewa karya yake sai kuma a yanzu haka gashi ya tabbata wannan maganar tasa gaskiya ceh a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

https://youtu.be/SSYuEjB59Wk

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka kaji karin Bayani Akan Wannan maganar kuma a yanzu haka nasan cewa kasan wanna Daraktan domin yana bada umarni acikin film.

Mutane da yawa sunyi allah wadai da wannan Daraktan domin ya aikata abinda bai kamata ba kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna tsine Masa Akan abinda ya aikata.