Auren Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu gaskiya ta fito…

Gaskiyar Al’amari Game Da Auren Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu

Mutane Da Dama Suna Yada Jita-Jita Dangane Da Auren Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu, Wacce Ta Kasance ‘Ya Ga Sarki A Kannywood, Wato Ali Nuhu. Ko Kunsan Me Ya Janyo Wannan Jita-Jitar Sa’annan Kunsan Dalilin Da Yasa Ake Yada Wannan Jita-Jitar?

Wannan Al’amari Zamu Iya Cewa Gaskiyane A Zahiri. Ganin Yadda Tun Farko Hakan Ya Kasance Kaimar Wasane A Tsakaninsu Da Akeyiwa Fatima Ali Nuhu Tun Tana Karama. Ganin Hakane Ma Yasa Mutane Da Dama Suke Ta Tunanin Cewa Akwai Yiwuwar Aure Tsakanin Mawaki Hamisu Breaker Da Fatima Ali Nuhu. Amma Saidai Matsalar Itace, Ba Lallai Bane Sarkin Kannywood Ya Baiwa Wani Dan Fim Yarsa, Ganin Yadda Yake Da Burin Suyi Karatu Suma Su Tsaya.