Auren sirri shine rabuwar Mansura Isa da Sani Danja.

Akalla watanni goma kenan da mutuwar Auren sani Musa Danja da matarsa Mansura Isa lamarin dai ya sanya mutane nata kokarin gano dalilin rabuwarsu.

Asiri na neman tunuwa ashe auran sirri sani Danja yayi shi yasa suka rabu da mansura isah daman hakan inda a wajen jaruman kannywood tana yawan faruwa inji wasu sai jarumi ya rabuda matarsa kuma akasa sanin dalilin rabuwar

Mansura isa da sun rabu dame gidan nata da akalla sunkai wajen wata takwas koma shekara kuma har yau ba a san menene dalilin rabuwar tasu ba kawai rana tsaka akaji labarin rabuwar

https://youtu.be/YFDe3j-Zimw

Sai kuma daga baya labaran sirri suke futowa cewa wai jarumi sani danja aure yayi a sirri shi yasa suka rabu da matar tasa be fada mata cewa zai kara aure ba sai kawai gani tayi har anyi auren

Sai dai ana ganin anya kuwa hakan me faruwa ace mata da mijinta har yayi aure amma kuma bata saniba kai abu nan akwai shubuha aciki gashi kuma rumin kannywood wa’yanda duk abinda zasuyi akan social media suke sakawa kowa ya gani

Amma kuma idan aka duba da yanayin aikin matar tashi ba mazauniya bace kullum tanakan aikin kungiya yau tana wannan gari gobe ta chan anaga hakanne yasa ta kasa hakuri har yayi yunkurin kara aure daga baya kuma yazo yayi biyu babu babu nan din kuma babu chan din