Auren wuri yayi albarka: Allah ya albarkace su da samin karuwa bayan shekara 2 da auren su

Labarai

Auren wuri yayi albarka: Allah ya albarkace su da samin karuwa bayan shekara 2 da auren su

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a shekarar 2020 an kawo muku labarin wasi matashi da budurwar sa wanda suka yi auten wuri.

To a yau kuma mun sami wani kyakkyawan labari akan su Allah ya albarkace su da samin karuwa, wanda zaku ga hotunan nasu a kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *