Jarumar wasan Talabijin ta kasar Faransa “Marin El Himer” ta karbi addinin Musulinci
Wata fitacciyar jarumar wasan talabijin na musamman ‘yar kasar Faransa mai suna Marin El Himer ta karbi addinin musulunci, inda kuma ta bayyana cewa wadannan kwanaki data karbi musulunci. Kwana biyu bayan da ta karbi addinin Musulunci “Eli Himer” ta dora wasu hotuna nata a shafinta na sada zumunta instagram sanye cikin hijabi a kusa […]
Continue Reading