Babbar Magana Yanzu Yanzu Asiri Yatonu Amiran Sanda Tayi Auren Sirri Kamar yadda a yanzu haka zamu kawo maka Cikakken Bayani akai.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka amira sanda ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masanaâantar kannywood domin a yanzu haka tauraruwar ta tana matukar Haskawa sosai.
A yanzu haka kasan cewa tana cikin film din sanda kuma a yanzu haka itace take Jan ragamar Shirin film din a yanzu haka kuma sai Wani labari ya karade duniya Akan cewa Jarumar tayi aure.
A Yanzu Haka Ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana Akan Auren nata da akace tayi domin a yanzu haka mutane da yawa Suna karyata wannan maganar.
https://youtu.be/5J8FZ2nJe6o
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji yadda wannan maganar take kamar yadda a yanzu haka da gaske ne tayi aure babu maganar karya aciki.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai alâbarka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai alâbarka
Leave a Reply