Babbar Magana Yadda Ake Gamsar Da Amarya A Daran Farko

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A

RANAR FARKO

,,,

Babban abinda yake sa Mata jin

tsoron jama’i shine ta yadda ake fara

saduwa dasu a lokacin da suka yi

auren farko wato lokacin da aka aurar

da yarinya tana budurwa.

Abinda ya kamata mu sani anan shine

lokacin da ango zai kawar da budurcin

amaryar sa yakamata ya bita a

hankali domin kada ya manta ita

amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i

ba.

,

YANDDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWAR FARKO

,

An fi son miji yaje ma matarsa da

hira kuma kada yayi gaggawar nuna

mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa

da ita, ldan yana cikin hira da ita sai

ya kwantar da kansa akan

kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar

sa.

,

In an dan dauki lokaci ana hira sai ya

dauki daya daga cikin hannayensa ya

dora a jikin ta kuma ya fara wasa da

jikin nata a hankali, yana wansan

yana cire mata kaya a hankali, yana

wasa da cibiyarta kuma yana yin sama

da hannun sa zuwa kirjinta a hankali,

da zaran yakai hannusa a kan

nononta, sai yaci gaba da wasa da

nonowan nata a hankali, inson samu

ne sai yasa bakin sa akan nonowan

kuma yaci gaba da wasa dasu a

hankali.

,

Yana cikin wasan in har sha’awarta ya

fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko

kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan

alamune na cewar sha’awarta ya fara

tashi kuma tana son a fara jimai da

ita kenan, abin sani a nan shine ko da

sha’awar maigida ta tashi to yayi

kokari ya danne ta shidai kawai yaci

gaba da wasa da ita kuma yayi sauri

ya mayar da hannusa a kan farjinta

kuma ya cigaba da wasa da dan

churon ta wato (clitoris), baya lokaci

kadan sai ya mayar da bakinsa akan

farjin domin yaci gaba da tsotar dan

choron da kuma leben gindinta.

,

A wanna lokacin zakaga amarya ba

abinda ta ke so irin taji anfara saduwa

da ita, wata amaryar ma da kanta

zata gaya ma maigida cewar ya fara

jimai da ita, wata amaryan kuma da

kanta zata kama azzakarin maigida

tasa a farjinta.

,

Ana son in maigida zai fara jimain sai

ya fara a hankali wato ya fara shigar

da kan kachiyarsa cikin farjinta a

hankali, bada gaggawa ba wato yana

tura