Bello yabo yayi addu’ar sace buhari, El Rafa’i, Garba Shehu

Labarai

Shahararren malamin addinin musilinci nan mazaunin Sokoto yayi addu’ar sace Shugaba Muhammad Buhari da Gwamnan jihar kaduna Nasiru El Raufa’i da kuma  Garba Shehu.

A satin da ya gabata ne dai barayin mutanen da suka sace fasinjojin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja suka saki video suna dukan mata da kanan yara a cikin video,

Wanda me bawa shugaban kasa shawara akan harkokin sadarwa Garba shehu ya musanta da kuma alaqanta video da siyasa da kuma kokarin gogawa gwamnatin Buhari kashin kaji.

Lamarin dai ya fusata malamin ina yayi adduar sacesu gaba daya su ji yadda akeji.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *