Bidiyo – Allah sarki Ambaliyar ruwa ta tafi wani dan acaba bayan yayi kokarin ceto babur dinsa

Wannan mummunan lamari ya faru ne a wani hoton bidiyo a Oko Oba, Agege, Legas,  ya rutsa da shi sakamakon ambaliyar ruwa bayan ya ki sakin babur din ya ceci kansa.

Bidiyon ya nuna mutumin yana hawa babur ne da fasinjoji biyu a bayansa a lokacin da yake kokarin tuki ta titin da ambaliyar ta mamaye.

Fasinja na farko ya yanke shawarar ceton kansa kuma ya yi tsalle daga babur yayin da ya shiga zurfin ruwa. Ba da daɗewa ba, fasinja na biyu ya faɗo daga babur cikin ruwa amma ya tashi.

Sai dai dan acabar ya ci gaba da tuki a titin da ambaliyar ta mamaye kafin ruwan ya fi karfin mutum da na’ura kuma ya fara kwashe su.

Yayin da ruwa ya tafi da mutumin, ya ki sakin babur dinsa don ya ceci kansa.

An ji ’yan kallo suna kururuwar mutumin ya bar babur din.

Kalli bidiyon a kasa.