Bidiyo: Idan Ka Saki Mace Da Ciki Sakin Bata Saku Ba Cewar Sheikh Nazifi Alkarmawi

Wata Fatawa da Sheikh Nazif Alkarmawi yayi kan cewa idan mutum ya saki mace da ciki a jikin ta bata saku ba ya hadda sa cece kuce ashafukan sada zumunta musamman kasancewar babban malamin Ahlussunna Sheikh Sani Umar Rijiyar Lem yayi masa Raddi zazzafa kan wannan fatawa

Har ila yau wani abu da ya kara daukar bankali kan wannan batu shine yanayin yadda Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo yayi masa Raddin tare da kausasa harshe inda aka dinga wallafa ana kuma shafukan sada zumunta.

Sheikh Nazifi Alkarmawa dai Babban malamin darikar Tijjaniyya ne yayi da kuma koya yasan sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo kuwa babban malamin Izala ne wannan Usman shiya kara zafafa lamarin ga dai jawaban malaman

Kalli bidiyan anan

Masu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.