Bidiyo: Indai Kudi Suna Da Amfani To Wallahi Saina Auri Ali Nuhu Cewar Wata Budurwa Yar Pi Network

yanzu yanzu wannan bidiyon ya fito wata tsaleliyar budurwa ta fitar da shi tace inda kudi suna amfani to babu shakka saita auri ali nuhu.

tace abu daya take jira domi pi network yana fashewa babu shakka sai tayi wuf da wannana saurayin domi daman ta dade tana kaunarsa kuma rashin kudine yasaka bata aureshi amman yanzu dama tazo pi netwook take jira.

https://youtu.be/bS8ET1nJ4h4

kawai a jira pi ta fashe ai dole ma ya sota sabida tana da kudinta a hannu kunga ai dolema ya sota domin tana da kudin pi netwook kawai take jira kuma ya kusa fashewa yanzu.

to mudai muna jiran wannan fashewar sabida muma musha biki kuma muyi masu abbua.a domin samun iyali nagari.

wannan shine bidiyon da takeyi akan wannan jarumin ali nuhu sannan muna bukatarku bayyan kun kalli wannan bidiyo ku bayyana mana ra.ayinku a comment section shin zata fashe kokuma bazata fasheba tarwazewa zatayi mumgode da ziyara.