BIDIYO: Wannan Itace Faifan Bidiyon Da Tasa Ganduje Ya Kama Mubarak UniquePikin

Labarai

Wannan itace Faifan bidiyon Da tasa Ganduje Ya Kama Mubarak UniquePikin

Wannan itace Faifan bidiyon tasa Ganduje Ya Kama Mubarak UniquePikin

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyo, Da Ya Fusata Gwamnan Kano Harma Yakai Ga Yasa An Kama Daya Daga Cikin Jaruman Tiktok Wato Mubarak Unuqie PIkin.

Kamar dai Yadda Kowa Ya sani Gwamnatin jahar kano ta kama dan TikTok Mubarak UniquePikin abisa laifin cin zarafi da yayiwa gwamnan jahar kano shida Iyalansa.

Sai Dai A Gefe Guda Kuma Wasu Na Ganin Wannan Bidiyo Da Kalaman Da Akai Aciki Yafi Karfin Adawa.

Inda Suka Alakanta Shi Da Cin Mutumci Zalla, Tare Da Cewa Gwanda Da Akaiwa Yaron Haka.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *