Jarumar fitacciyar Yar TikTok dinnan wacce tayi shura a wajen rawan hawa wakokin Yan Kannywood tare da Yan tsalle tsallen ta a Tiktok wacce aka fi sani da Murjanatu Kunya ta shiga sahun su Safarau.
A yan kwanakin nan ne ake ganin su da Group din Safarau da Mr442 wanda hakan yasa da dama mutane keta cece.

Yanzu dai Jarumar ta saki wani bidiyo da yaja hankalin jama’a da dama anata cece kuce da tofin alatsine..
Ku kalli video din a nan.