Wani Faifan Bidiyo Na Minti Daya Da Jarumar Hausa MarYam Gidado, Wato MarYam Babban Yaro Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta (Instagram) Ya Jawo Mata Maganganu, Fiye Da Wanda Tasha A Baya, Inda A Kasan Bidiyon Ta Rubuta Alhamdulillah.
Wannan Bidiyon Da Ta Fitar, Ta Daukeshi Ne Cikin Wani Makareren Daki, Dake Dauke Da Kayan Alato, Inda Take Nunama Mabiyan Nata Cikin Dakin.
Sai Dai Mabiyan Nata Sungano Illar Dake Dauke Da Bidiyon Nata Ne Yayin Da Suga Kayan Dake JikintaJikinta, Kayan Dake Jikinta Ya Fitar Da Nonuwanta A Fili.
Daganan Mabiyanta Su Dunga Mata Maganganu Iri Iri, Tayanda Wasu Daga Cikin Masoyan Nata, Tare Da Uban Gidanta Adam Zango Su Umarci Jarumar Da Da Gaggauta Cire Hoton Bidiyon Da Tasa Saboda Bai Dace Ba.


Leave a Reply