Bidiyon wani karamin yaro tsaye cak a kan mazaunan mahaifiyarsa yayin da take tafiya ko a jikinta ya dauki hankulan jama’a

Wani bidiyo mai ban mamaki wanda mutane da dama suka dinga wallafawa ya dauki hankalin jama’a da dama, kamar yadda shafin “Labarun Hausa” suka wallafa rahoton.

Danna wannan link din dan ganin video din👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

https://www.facebook.com/OFFIXIALSINO/videos/400956891932099/?flite=scwspnss&mibextid=fhnZgCATt0jRY6E0

A bidiyon, anga inda wani yaro yake tsaye cak akan mazaunan mahaifiyarsa yayin da take cigaba da tafiya a titi, mutane sun yi ta cewa yaron yana da sa’a kwarai kasancewar da alamu yana kwasar nishadi yayin tsayuwar.

An ga bidiyon wani yaro tsaye cak a mazaunan mahaifiyatsa yayin da take tafe shi kuma yana kwasar nishadi da yin hakan.

A bidiyon wanda hankulan jamaa da dama ya karkata akai, an ga matar tana tafe a titi ba tare dagewa ko kuma daure yaron da zani a bayanta.

Matar ta cigaba da tafiyarta ba tare da damuwa ba kasancewar ta san babu matsala kuma ba zai fado daga wurin ba.

Wanda ya ga matar da danta ya dauka ya janyo mutane da dama suna yabon surar matar inda suke cewa, Ubangiji ya yi mata baiwa.

Wannan dalilin ne ya sanya suka dauki bidiyon domin su nuna wa ma’abota amfani da kafafen sada zumunta, “YEN.com.gh” suka kawo rahoton.

Sai dai abinda zai ba mai karatu mamaki shine yadda kowa yake tafe ba tare da mayar da hankalinsa kan ta ba, kamar abinda aka saba gani.

Labarun Hausa suka tattaro rahoton.