Bidiyon Yadda a kama wata mata da wani namiji suna lalata a tashar Mota da rana Tsaka!!

Bidiyo Akan Lalata: lamarin dai ya faru ne a jihar zamfara cikin karamar hukumar gusau a tsakiyar tashar mota da rana tsaka,

yadda abun ya faru shine, musu ne da jayyya ya kaure tsakaninsu har yake cewa ya fita iskanci, ita kuma tace karyane tafishi iskanci, ana take ta cire kayanta shima ya cire nasa kayan suka fara lalata a bainar jama’a,

al’umar dake wanjen hankalinsu yayi matukar tashi inda nan take suka kai korafin su ga shugaban tsahar motar, shikuma baiyi kasa a gwiwaba nan take ya sanar da jami’an ‘yan sanda
anan take suka zo suka kama masu laifin,

a zantawarsa da manema labarai Wanda ake zargi ya bayyana cewa abun daya faru baya cikin hankalinsa sakamakon yaje wajen biki an bashi wani abu yasha ya gusar masa da hankali shiyasa hakan ta faru,

anata bangaren matar da lamarin ya faru da ita ta bayya cewa, abun da ya faru ba halinta bane kawai tsaustyine, tana kawo tallane tashar motar idan batayi cinikibane sab da tasamu abun da zataci shine take aikata wannan mummunan aikin.

kakakin rundunar ‘yan sanda na jihar zamfara ya tabbatar da faruwar lamarin, kuma ya bayyana cewa wannan laifine daya sabawa dokokin jihar ta zamfara, sannan ya ce daga sun kammala bincike zasu gurfanar da su a gaban kotu domin su girbi abun da suka shuka.