Bidiyon Yadda Wani Mutun Yakoma Kwaran’gwal Allahu Akbar kuma Yana Raye…

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un: Wani Bawan Allah da Yake Cikin Matsin Rayuwa da Famada Rashin Lafiya Mai Tsanani.

Inda Hakan Har Sai da Yajawo Wannan Mutun Ya Koma Tankar Kwaran’gwal Saboda Wahalar dayake Sha a Wannan Rayuwa Babu Shakka Yasha Wahala Sosai da Sosai.

Yanzu Haka dai Muna Tafeda Bidiyon Wannan Mutun Yadda Zakuga Ake Mai Komai damin Baya iya Komai da Kansa Sai dai Amai Abun Tausayi Dole Ne Wannan Bawan Allah Yabaka Tausayi Har’ma Yasaka Kuka Allah Sarki.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Na Yadda Wannan Bawan Allah Ke Famada Rashin Lafiya Mai Tsanani Sai dai Muyi Fatan Allah Yabasa Lafiya.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci