Budurwa ta rabu saurayinta bayan kamfanin da yake aiki ya sallameshi bisa satar kudin kamfanin don ya biya mata kudin zuwa Dubai

Budurwa ta rabu saurayinta bayan kamfanin da yake aiki ya sallameshi bisa satar kudin kamfanin don ya biya mata kudin zuwa Dubai

Wata budurwa yar Nigeria ta rabu da saurayinta biyo bayam sadaukarwar soyayya da yayi na satar kudin kamfanin da yake  aiki don ya biya mata kudin zuwa dubai hutu wanda yayi sanadiyyar rabu da aikinsa.

Dangane dangane da @pooja  wanda suka wallafa labarin a shafin su na twitter sun bayyana cewa tuni dai kamfanin suka kama saurayin inda suka gurfanar dashi a gaban kotu da neman kotu data lalata masa takardunsa.

Tuni dai ita budurwa tana can Dubai ta sharbar soyayya da wani sanata yanzu haka a Dubai.