Yadda zaku kare kanku daga illolin da istimna’i yake haifarwa ga namiji mai aikata shi.
Yadda zaku kare kanku daga illolin da istimna’i yake haifarwa ga namiji mai aikata shi. Indai kasan ka taɓa yin wasa da (AZZAKARINKA) wato ISTIMNA’I ko masturbation, koda ka kai shekaru da dama da dainawa, to lallai ka karanta wannan post ɗin. Istimna’i ko Masturbation aturance shine: Wasa da al’aura, har a samu fitar maniyyi. […]
Continue Reading