Macijine Shi Page 1-2 Hausa Novel

Macijine Shi Page 1-2 Hausa Novel Free book  Page 1-2 Bismillahir rahmanir rahim,Ina godiya ga Allah daya bani damar fara wannan littafi ,bayan kammala  littafin soyayyata.Allah kasa yadda na fara lafiya naga bayansa lafiya ameen. Gargadi banyarda wani ko wata ya juyamin wannnan littafi ta kowace sigar ba. _______________Wata kyakkyawar yarinya na hango sanye da […]

Continue Reading

Macijine Shi Page 3-4 Hausa Novel

Elegant online writers📚📚 Page 3/4 ________________Cikin tsoro take shafa dogon abun dan jin ko menene,tabbas MACIJINE dan kuwa har kansa ta taɓo. Aikuwa da hanzari ta janye hannunta cikin kidima ta fara ja baya tare da fasa wani irin gigitaccen ƙara, “Ahhhhhhhh wayyo Allah baffa maciji!maciji !!maciji!!!”gaba ɗaya ta kidime abinda take iya faɗi kenan […]

Continue Reading

macijine shi page 13 – 14

🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄 MACIJINE🪱🪱🪱 Na mammy kabeer(Anty mammy) Elegant online writers📚📚 Free book Page 13/14 ________“Wayyo Allah na Mai taimako kana ina?kazo gareni,ina buƙatar tallafinka,ahhhhhhhhh !!!fattu ta kwalla ƙara mai tsananin ƙarfi lokacin da taji hannun maigari na ƙoƙarin taɓa mata dukiyar fulani tana mai buge hannunsa daga kan ƙirjinta. Ɗaga hannu maigari yayi cikin fushi ya […]

Continue Reading