Jiddatul khair chapter 11
Jiddatul khair chapter 11 ๐๐ Jiddatul Khair๐๐ By Khaleesat Haiydar๐โ๐ป 11โฆ. Mai Anguwa na kallon Iliya dake maxurai yace “Kai yanxu Iliyasu baka da masaniyar inda wannan yarinyar take?” cikin murya irin ta ‘yan da6a yana nuna Hansai yace “Wllh wancan munafukar matar tasan inda take, kuma ni dama daga ita har wancan mutumin banxan […]
Continue Reading