Yanzu Yanzu nan Hukumar DSS ta Damke Limamin Masallacin Sheikh Abduljabbar Kabara.
Jaridar Rariya hausa ta ruwaito rahoton cewa Hukumar DSS Ta Kama Limamin Masallacin Abduljabbar Bayan An Gan Shi Yana Zirga-zirga A Kusa Da Kotu Rahotani sun nuna cewa an kama Saifullahi Satatima bayan ganin yana zirga-zirga a kusa da kotu, inda hukumar DSS suke zargin akwai abinda yake kullawa. Saifullahi shine limamin masallacin Abduljabbar na […]
Continue Reading