Kamaye yayi Allah wadai ga masu yada labaran karya akan ‘yan fim tare da bayyana cewa yana nan a raye.

Kamaye yayi Allah wadai ga masu yada labaran karya akan ‘yan fim tare da bayyana cewa yana nan a raye. Kamar yadda kuka sani dai a kwana kin baya kadan da suka gabata ne ake ta cece-kuxe akan wani labarin karya da aka yada shi, kan jarumin wasan kwaiwayo Kamaye na cikin shirin Dadin Kowa. […]

Continue Reading

Idan azzakarin ka karamine baya mikewa lokacinda zaka sadu da Matar ka to ga magani

Idan azzakarin ka karamine baya mikewa lokacinda zaka sadu da Matar ka to ga magani. Wata ta bini Inbox wai ya ake lallamin namiji, na ce bari na fada anan ko sauran mata sa gani. 1. Biyayya ga dukkan abun da ya ce ko ya fada muddin bai saba hankali da ka’idar addini ba, ko […]

Continue Reading

Jerin Jaruman Kannywood 12 da sukayi Soyayya da juna amma basuyi Aure ba

A rayuwa a duk inda dan Adam ya tsinci kansa to tabbas saiya samu wanda sukafi yin shiri dashi har ta kai ga Amininanta ka ko kuma zama Saurayi da budurwa,haka ma a cikin masana’antar kannywood akwai jarumai da dama Mazan su da matan su wadanda suka taba yin Soyayya amma kuma basu kai ga […]

Continue Reading

Ina amsa kiran waya sama dubu biyu a rana – Kawu Dan Sarki mai wakar Ingallo

Mawakin nan da tauraruwarsa ke haskawa a ‘yan kwanakin nan, Muhammad Khalid da aka fi sani da ‘Kawu Dan Sarki’ ya ce farkon sana’arsa ita ce kafinta kafin daga bisani ya rikide ya fara waka. Haifaffen jihar Bauchi, Kawu Dan Sarki a zantawarsa da DCL Hausa ya ce a iya sakandare matakin karatunsa ya tsaya, […]

Continue Reading

Da Wuya Kaga Dan Fim a Wurin Musabaqar Al’kura’ani Ko Saukar Al’kura’ani sai dai Wurin Taron bukukuwa – Adam zango.

Da Wuya Kaga Dan Fim a Wurin Musabaqar Al’kura’ani Ko Saukar Al’kura’ani sai dai Wurin Taron bukukuwa – Adam zango. A kwanakin baya Dr. Idris Abdulaziz Bauchi, yayi Maganganu akan Yan fina-finan Hausa, inda Malam yace duka Yan film Babu Mai addin, Wanda jarumai da Dama suka fito suna ta mayar da martani ga malamin, […]

Continue Reading

Yau shekara 8 da rasuwar Marigayi Rabilu Musa Ibro,ga cikakken tarihin jarumin

A yau ne marigayi Rabilu Musa (Dan Ibro) ke cika shekara takwas da rasuwa. 😭 Da me za ku iya tuna dan wasan, kuma wane fim dinsa ne kuka fi so? Tarihin Marigayi Rabilu Musa Ibro An haifi marigayi Rabilu Musa Ibro a shekarar 1971. Ya yi karatun Firamare dinsa a Danlasan da ke cikin karamar […]

Continue Reading

Tsohuwar Matar Jarumi Adam Zango ta bayyana Abinda Yayi Sanadiyyar rabuwar su

Tsohuwar Jarumar Kannywood Amina rani wacce akafi sani da maman haidar ta fito ta bayyana abinda yayi silar rabuwar auren ta tare da jarumi adam Zango a wata tattaunawa da bbc hausa tayi da ita. Jarumar ya bayyana haduwar su da jarumi Adam zango da yadda sukayi aure har Allah ya basu haihuwar yaro daya […]

Continue Reading

Top 50| Kalli garuruwan da Jaruman Kannywood 50 suka fito,da kuma ranar da aka haife su

Hakan ne tasa a cikin shirin da muke tafe dashi na yau muka kawo muku wasu fitattun jarumai har guda 50 tare da garuruwan da aka haifi kowanne daga cikin su,kana da shekarar da suka zo duniya. Da yawa yawan mutane musaman masu son harkar nishadi ta fannin wakoki,raye raye ko kuma finafinai suna yawan […]

Continue Reading

Jerin Matan Kannywood biyar (5) da aka taba kora daga Masana’antar Kannywood da Kuma Laifin da Suka Aikata

Barka da ziyartar wannan Shafi namu inda a yanzu muka kawo maku jerin wasu Jaruman Kannywood wanda aka taba kora daga Masana’antar ta Kannywood abisa wasu daliliai wanda suka sabawa Masana’antar ta Kannywood.   Wasu daga cikin wannan jarumai mutane sun riga sunsan abinda yasa aka koresu daga Masana’antar kamar irinsu jaruma rahama sadau Wacce […]

Continue Reading

Ina goyon bayan Aisha Buhari kan hukuncin da ta dauka akan Yaron da yaci mutuncinta – Mansurah Isah

Abinda wasu mutanen suke yi a soshiya midiya abin Allah wadai ne, ni ba shugaba bace kuma ba matar shugaban kasa bace, amma a matsayina na yar film abin yana cimana tuwo a kwarya idan wasu mutane marasa tarbiyya, marasa kunya, mahaukatan mutane da ba su sanin darajar mutum suke shiga shafukan soshiyal midiya suna […]

Continue Reading

Bayan Shekaru 3 tana Wahalar Son ta Hadu da Adam Zango, a Karshe Ya Kirata a waya da Kanshi, Farin ciki Kamar Zai Kasheta

Jarumi Adam Zango Ya Kira wata Babbar Masoyiyar shi a waya da kanshi bayan ganin yadda take matukar Kaunar sa da kuma Yabo a gareshi. Ganin yadda take Matukar kaunarsa yasa aka nemo mashi numbarta ya kuma kirata da kanshi, Matar wacce akafi sani da Giwarmata tayi fice ne a kafar sadarwa na Tiktok inda […]

Continue Reading

Malam Yayiwa jaruman Kannywood wankin babban bargo akan daukar hoto a kasa mai tsarki

Babban Malamin nan a Najeriya sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi wata nasiha da kuma kukan kurciya akan masu daukar hoto yayin da suka je gudanar da aikin Umrah ko kuma hajji.   Malamin yaja hankalin jama’a sosai akan wannan dabi’ar,ga bayanin Malamin a cikin bidiyon dake kasa 👇👇👇👇👇  

Continue Reading

Idan kana neman wanda Iyayen su basu kula dasu ba,tom kazo masana’antar fim – Naziru Sarkin Waka

Fitaccen mawaki kuma jarumi a cikin masana’antar Kannywood wanda ya sami lambobin yabo da dama.   Mawakin yayi wani tsokaci a shafukan sa na sada zumunta a inda ya bayyana kamar haka:   Ba Almajirai ne yayan da Iyayen su suka haifa suka kasa kula dasu ba,Idan kana neman yayan da Iyayen su suka kasa […]

Continue Reading

Wasu Matan Kannywood Nata Yiwa Kansu Kiyamun Laili Suna Yin Aure, Kalli Mata 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a 2022

Wasu Matan Kannywood Nata Yiwa Kansu Kiyamun Laili Suna Yin Aure, Kalli Mata 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a 2022   A Yanzu Jaruman Kannywood sun fara gane gaskiya domin an fara fahimtar cewa gidan miji fa shine wurin zama ba yawo cikin Masana’antar Kannywood ba.   Hakan yasa wasu daga cikinsu suka […]

Continue Reading

Tun a satin daya gabata ne muka baku labarin Auren jarumar Kannywood Halima Atete da za’a gudanar,Wanda za’ayi shagulgula iri daban-daban za kuma a daura Auren a ranar Asabar idan Allah ya kaimu. Sai dai kuma duba da yanayin shaharar jarumar da kuma kabilar ta da kuma inda ta fito an fara shagalin bikin ne […]

Continue Reading

Adam A Zango Yana Neman Addu’ar Masoyan Sa Yarsa Daya Tilo Tana Can Kwance Asibiti Rai A Hannun Allah

Adam A Zango Yana Neman Addu’ar Masoyan Sa Yarsa Daya Tilo Tana Can Kwance Asibiti Rai A Hannun Allah   To Allah Ya Bata Lafiya.       A Wani Labarin Kuma Na Daban Ga Jarumin Wanda Ta Faru Akwanakin Baya.       Waiwaye Akan Labarin Ummi Rahab   ABINDA YA RABA TSAKANINSU BA […]

Continue Reading

Hira da Mahaifin Mr442 akan kama shi da akayi ,yace Kano yace mishi zaije ba Niger ba…

Bayan kama Mawaƙin Gambara da akayi,an jiyo abokanan sa da dama suna magana domin ganin an sako su ba tare da jin daga bakin iyayen sa ba.   A jiya gidan Rediyon Freedom sun sami damar tattaunawa da Mahaifin Mr 442 din a inda yayi musu bayani dalla-dalla abunda suka sani game da iftila’in daya […]

Continue Reading

Nasha Matukar Wahala Kafin na Koyi Yadda ake Shan Taba Inji Fati Shu’uma

Nasha Matukar Wahala Kafin na Koyi Yadda ake Shan Taba Inji Fati Shu’uma   Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Fati Shu’uma ta tada kura a wata magana da tayi a yayinda bbc hausa sukayi hira da inta tace tasha matukar wahala kafin ta koyi Shan Taba acikin Finafinai   Jarumar dai ta bayyana Hakan ne […]

Continue Reading

A Gaskiya Abinda Garzali Miko Ya Aikata Tare Da Jaruma Rakiya Musa A Wannan Bidiyoyin Bai Dace Ba Kodan Saboda Matar Shi

Babban jarumi kuma mawaki Garzali Miko yayi wani bidiyo tare da babbar jarumar rawar waka wato Rakiya Musa yar asakin kasar nijar wacce wannan hakar ta dawo da ita kasar nijeriya. Wannan bidiyo da sukayi yana taba jikinta wanda mutane sukayi ta magana kan bai dace ba ko bai duba Allah ya haramta hakan ba […]

Continue Reading

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Kakar Darakta Falalu a dorayi rasuwa Allah yaji kanta da rahama

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Kakar Darakta Falalu a dorayi rasuwa Allah yaji kanta da rahama. Allah Yayiwa Kakar fitaccen darakta a Masana’antar Kannywood Falalu a dorayi rasuwa, Darakta shine wanda ya wallafa wannan rasuwa a shafin sa na Facebook Ya Wallafa kamar haka : Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Uwata, Kakata, Hajiya Amina (Nene, […]

Continue Reading

Kalli Jerin Hotunan wasu Jaruman Kannywood a lokacinda Suke Matasa Shekaru da dama da suka wuce

Allah Sarki duniya mai yayi anan hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood ne a lokacin da suke matasa, Mutane da yawa sukanyi mamaki idan sukaga hotunan jaruman Kasancewar wasu ma a lokacin su basu dauka hoto ba. Allah Sarki duniya mai yayi anan hotunan wasu Fitattun Jaruman Kannywood ne a lokacin da suke matasa, Mutane da […]

Continue Reading

Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Taga Ta Kanta Bayan Ta Fada Ha….

Fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Na Fuskantar Babbar Matsala tun bayan shigar da ita kara da wani matashi yayi sakamakon tace zata Aureshi taki wanda yake kokawa akan ya Kashe mata kudade masu tarin yawa Wannan Labari yanata kai kawo a kafafen sada zuminta na Social media Sakamakon Jarumar Ta Kannywood Sanannace kowa yasan fuskarta […]

Continue Reading

Har yanzu akwai igiyar Aurena da Fati Muhammad cewar tsohon mijinta Sani Mai Iska

Tsohon mijin fitacciyar jarumar nan ta Kannywood wadda a shekarun baya tayi suna kamar babu gobe wato Fati Muhammad,tsohon mijin nata mai duna Sani Mai Iska ya bayyanawa BBC Hausa cewa har yanzu akwai ragowar igiyar auren su da Fati Muhammad. Haka zalika ya bayyana cewa rabuwar tasu ta faru ne da sanin kowa domin […]

Continue Reading

Rarara ya tabbatar da Soyayya ce tsakanin su da Aisha Humaira ba aiki kadai ba

Aisha Humaira Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Mata Da Tauraruwarsu Ke Haskawa A Masana’antar KannyWood, Sai Dai Anga Lokaci Guda Ta Jingine Harkar Fina Finan Ta Koma Karkashin Kamfanin Mawakin Wato Rarara Kahutu. Kafin Komawarta Karkashin Kamfanin Na Mawakin, A Baya Ana Yawan Ganinta Da Mai Shirya Fina Finan Nan. Abubakar Bashir Mai Shadda, […]

Continue Reading

Jerin Jaruman Kannywood Kenan Wanda Har Yau Suna nan da Ransu Amma an Manta da Labarinsu gaba daya

Kamar yadda kuka sani Masana’antar Kannywood ta tara Jarumai da dama wanda aka sani da wanda ba’a sani ba, amma wasu daga cikin takaiga har an manta dasu kasancewar ba’a ganin su acikin Finafinai Ga jerin Jaruman nan Acikin wannan faifan bidiyon dake kasa. Kamar yadda kuka sani Masana’antar Kannywood ta tara Jarumai da dama […]

Continue Reading

Yadda Daga Karshe Umar M Shareef Ya Bayyanawa Duniya Matar Shi Bayan Shekara Goma Da Aurensu

Duk wani bahaushe wanda ya mallaki hankalinsa kuma ma’aboci sauraron wakoki koda bana hausa yake j ba yasan mawaki Umar M Shareef saboda yayi suna matuka kuma yana daya daga cikin manyan mawakan hausa a najeriya wanda yaci zamani kala kala kuma haryanzu ana gwabzawa dashi. Wannan mawaki yana daya daga cikin mawaka da jaruman […]

Continue Reading

Da Ɗumi Ɗuminsa: Jami’an Yan Sanda Sunyi Awungaba da wani Matashi Bisa Zargin Ɓatanci Ga Malam Ali Na Kwana Casain

Daga Salisu Magaji Fandalla’fih Rahoton da muke samu ya tabbatar mana da cewa jami’an tsaro sun Kama fitaccen marubucin nan na Arewacin Najeriya mai suna Indabawa Aliyu Imam, Bisa Zargin ɓatawa Jarumin shirin kwana casain Sahir Abdul wanda aka fi sani da malam Ali suna. Tunda fari Malam Ali ya shigar da matashin marubucin kara […]

Continue Reading

Adam A Zango Na Neman Addu’ar Masoyansa ‘Yarsa Ɗaya Tilo Tana Kwance Asibiti Rai A Hannun Allah

A Yaune Aka Tashi Da Wata Sabuwa Wallafa A Shafin Jarumin Fina-finan Hausa Wato Adam A Zango Wanda Dauki Hankula. Jarumin Wanda Ya Samu Karuwar ‘Ya A Shekarar Data Gabata Wanda Mutane Da Dama Sun Tayashi Murna Akan Wannan Samun Haihuwa Ta Wannan Karamar Yarinya, Sai Dai A Yanzu Jarumin Ya Wallafa Wani Bidiyo Daya […]

Continue Reading

Shin Da Gaske Nafisa Abdullahi Ce A Wannan Bidiyon Take Rawa A Mummunar Shigar Kalli video nan.

A shekarun bayan wani bidiyo yana ta yawo ake ta yada shi a matsayin babbar jarumar kannywood ne wato Nafisat Abdullahi take tikar rawa a ciki da wata shiga da bata dace ba wacce zamu iya kiranta da mummunar shiga saboda wannan a addinin musulunci mutum yayi wannan shigar a matsayin macce baza ayi mata […]

Continue Reading

Na Taba Auren Rabilu Musa Dan Ibro Cewar Yar Auta Sabira Ta Gidan Badamasi

Babbar jaruma kuma jigo a masana’antar Kannywood Hajiya Hauwa Garba wadda akafi sanin ta da suna “Yar Auta ko kuma Sabira a cikin shirin nan mai dogon zango na Gidan Badamasi wanda Falalu A Dorayi yake bada umarnin shi. Jarumar ta fito ta bayyanawa duniya wasu abubuwa game da ita a hirar da sukayi da […]

Continue Reading

Jaruma Rahama Sadau cikin wata iriyar shiga taja hankalin mutane

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu,kamar yadda majiyar mu ta zakulo muku bidiyon,mun lura ta dauke shi ne a wajen wani shiri da suke shirin dauka a kudancin Najeriya wato Nigerian Film a turance. Bayan wanda ya kai jarumar […]

Continue Reading

Bidiyon yadda Nafisat Abdullahi take wanka a swimming pool ya bawa duniya mamaki

Babbar jaruma a masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi ta bayyana a cikin wani hoto wanda ake tunanin itace tana wanka a cikin swimming pool da kananun kaya,sai dai an bayyana cewa ba jarumar bace duba da yanayin nasu ya banbanta,haka kuma ko a kwanakin baya jarumar ta wallafa a shafin ta na Twitter tana cigiyar duk […]

Continue Reading

Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Rashida Labo Tasha Zagi Kan Wannan Bidiyon Data Saki Wanda Tsaraicin kirjinta Ya Bayyana

Tsohuwa kuma fitattaciyar jarumar kannywood wato Rashida Labo wacce aka dade ana gogawa da ita a masana’antar kannywood kafin ta daina film tayi aure gaba ki daya tabar kasar najeriya ta koma Australia da zama ita da mijinta data aura. Auren ta mutane sun tabbatar a boye akayi shi domin babu daya daga cikin masoyan […]

Continue Reading

Kaso 70 na mata na yin bidiyon tsiraicinsu su adana a wayoyinsu inji Safara’u

Fitacciyar mawakiya kuma tsohuwar jarumar cikin shirin Kwana casa’in Safiyya Yusuf da aka fi sani da Safara’u ta ce kaso saba’in cikin dari na mata suna daukar bidiyon tsiraicinsu su aje a wayarsu ta hannu ba ita kadai ba natan ne dai ya fito fili.   Jarumar ta bayyani hakan ne a yayin wata hira […]

Continue Reading

Yanzu- yanzu – Aisha Najamu Izzar So Tayi Kuka Da Zubar Hawaye Akan Sabon Zargi Da Ake Mata

Ficacciyar Jarumar shirin nan mai dogon zango Izzar so wanda Tashar Bakori Tv dake kan manhajar Youtube take kawo muku a duk sati wato Aisha Najamu wacce a cikin shirin ake kiran ra da Hajiya Nafisa. Ta bayyana a cikin wata bidiyo data wallafa a dandalin TikTok inda take kuka tana zubda hawaye wanda hakan […]

Continue Reading

Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya sakamakon rawar tazubar datayi a kasar Dubai (UAE). Sai dai ganin hakan keda wuya masoyan ta sukayi mata ca musamman ma a shafin ta na TikTok da kuma tashoshin YouTube. Sanin kowa ne Maryam Yahaya tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood wadanda ake ji dasu […]

Continue Reading

Masha’Allahu Yau Rukayya Dawayya ta Fita Daga Layin Zawarawan Kalli Yadda Akayi Shagalin Bikin ta.

Masha’Allahu Yau Rukayya Dawayya ta Fita Daga Layin Zawarawan Kalli Yadda Akayi Shagalin Bikin ta. A yau Juma’a ne aka daura auren jaruma Rukayya Dawayya da Shugaban Hukumar tace Finafinai na Jahar Kano ismail Na’abba Afakallahu Muna masu Addu’a Allah ya bada Zaman lafia kalli vedion Shagalin Bikin anan.

Continue Reading

Ana Zargin Jaruma Amal Umar Da Saurayinta Kan Damfarar Wasu Makudan Kudade

Fitacciyar jarumar Kannywood Amal Umar na cikin tsaka mai wuya inda ta nemi kotu da ta dakatar da mataimakin sufeton ‘yan sanda mai Kula da shiyya ta daya da kwamishinan ‘yan sandan Kano da wani jami’in Dan sanda mai bincike Kada su kamata. Shafin Freddom Radio ya rawaito cewa ana zargin saurayin jaruma Amal mai […]

Continue Reading

Masha Allah Hotunan kafin Aure Daushe da Zahar Diamond sun Bayyana a kafadar Sada zumunta.

Wasu zafafan hotuna kafin Aure na jarumi a Kannywood Rabi’u Ibrahim Daushe da jarumar Kannywood Zaraha Muhammad Diamond. Hotunan sun fita a social media a daren jiya laraba 2 ga watan 10 shekara ta 2022, Hotunan sun bayyana a kafar sada zumunta jarumi falalu a dorayi. Kaman yadda mutane suka sani a baya an samu […]

Continue Reading

Rahama Sadau ta kuma barota,abunda sukeyi tare ya janyo cece kuce

Wani fefen bidiyo ya bayyana na fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau tare da wani mutum yana sumbatar ta. Rahama Sadau din hakan yayi matukar jawo Mata cece kuce musamman ma a shafukan sada zumunta irin su Tiktok da kuma YouTube. Rahama din tana daya daga cikin manyan jigajigan Jaruman Kannywood,ko a kwankin baya da suka […]

Continue Reading

(Abale) ya Angonce da sabuwar Mota wadda babu mai irinta a kaf Kannywood

Fitaccen jarumin nan wanda tauraruwar sa take haskawa Daddy Hikima wanda wasu sukafi sani da suna Abale ko kuma Ojo ya angwance da sabuwar motar shi wadda babu mota mai kirar tashi a kaf cikin masana’antar Kannywood a yayin da ake daf da shiga watan Ramadan mai Alfarma na 2022. Ko a kwanakin baya mun […]

Continue Reading

Na Kwashe Kimanin Shekaru Ashirin Ina Harkar Fim, Yanzu Kuma Lokaci ne daya Kamata Na Koma Wakokin Yabon Manzon Allah S.A.W

Fitacciyar Tsohuwar Jarumar Kannywood Farida Jalal Shahararriyar Jaruma wacce ta kwashe tayi Matukar tashe a Shekarun da dama da suka wuce. Farida Jalal ta samu matsala da hukumar tace Finafinan Hausa ta jahar kano wanda har yayi Sanadiyyar korarta daga Masana’antar tare da ita da wasu sauran jarumai, daga nan kuma ba’a kara jin duriyarta […]

Continue Reading

Rashin Aske Gashin Hammata Ya Janyowa Bilkisu Shema Zagi A Wajen Masoyan Ta

Babbar jarumar kannywood Bilkisu Shema ta daura wani sabon hoton ta a shafin ta na Instagram, wannan hoto ya bayyana hammatar ta cikin kankanin lokaci mutane suka fara cin fuskar ta. Kan sun ga gashin hammatar ta bata cire shi ba har yayi yawa, a cikin masoyan ta wanda suka fi caccakar ta sune mata […]

Continue Reading

Tattaunawa da Momi Gombe akan rayuwar ta da baku sani ba.

TAKAITACCEN TARIHIN KI? Sunana maimuna abubakar wacce aka fi sani da momi gombe actress a matsana’antar kannywood, an haife ni a garin gombe anan nayi primary school dina anan nayi secondary school dina, dukkanin rayuwata a garin gombe nayi, sai yanzu kuma sana’a ta maida ni garin kano. YA AKA YI KIKA SAMU SUNA MOMI? […]

Continue Reading