DA DUMI-DUMINSA: Ban Janye Takara Na Ba, Kuma Ban Fice Daga Jam’iyyar APC Ba – Bashir Machina
DA DUMI-DUMINSA: Ban Janye Takara Na Ba, Kuma Ban Fice Daga Jam’iyyar APC Ba – Bashir Machinan kawo mani rahoto cewa wasu marasa kishin kasa sun kirkiri wasikar janyewa na saboda batanci.Ina so in bayyana ba shakka cewa wasiƙar da aka ce fitar jabu ce. Ban janye takara na ba kuma ban fice daga jam’iyyata […]
Continue Reading