Trent University Canada Scholarships 2023-24

Scholarships and Awards for International Students at Trent University in 2023 Trent University in Canada is pleased to announce that applications for the Trent International Scholarships and Awards to be given to exceptional international students for the academic session 2023-2024 are now being accepted. Students from other countries are eligible to apply for scholarships and […]

Continue Reading

Mata Masu Jin Zafi Lokachin Jima’i Ga Hadin Da Zesa Angon ki Yayi mamaki.

Wasu Suna tambayar chewa shin wannan chuta che ko kuma ya abin yake to amsar wannan tambayar dai shine wannan ba chuta bache wannan kawai rashin Ni’ima ne da ke damun wasu matan. To albishirin ku Mata Masu fama da wannan lamari mara dadi domin zamu baki magani da zaki hada da kanki chikin kudi […]

Continue Reading

An cire sunan mawaki Dauda Rarara a yakin neman zaben Tinubu

An cire sunan mawaki Dauda Rarara a yakin neman zaben Tinubu Lallai kuwa baya ta haihu domin yanzu za’a iya yin biyu saboda wannan abin da akayiwa mawaki Rarara na cire sunansa daga cikin yan yakin neman zaben Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar apc wannan abun dole yayiwa mawakin nan ciwo saboda yadda wasu […]

Continue Reading

BIDIYO: Kai Tsaye Daga Wajen Daurin Auren Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa A Zamfara

BIDIYO: Kai Tsaye Daga Wajen Daurin Auren Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa A Zamfara. An daura auren Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da amaryarsa mahaddaciyar AlQur’ani Mai Girma. kuma wadda ta zama gwa rzuwar wannan shekara (2022) a Musabaqar AlQur’ani ta kasa wanda ta gudana a garin Bauchi Hafiza Haulat Aminu Ishaq. Sakataren kungiyar Izala na kasa […]

Continue Reading

Mutane sun shiga jimami da dimuwa bayan da wata Amarya mai suna Hauwa ta rasu washe garin Auren ta

Bayan daura auren wata matashiyar budurwa mai suna Hauwa Abdullahi Shehu wacce aka fi sanin ta da Ummi, tare da Angon nata mai suna ASP Abdulmuhyi Bagel Garba a ranar Asabat biyar 5 ga wannan watan da muke ciki na Fabrairu, sai Allah ya karbi ran Amaryar mai suna Hauwa Abdullahi Shehu. Kamar yadda shafin […]

Continue Reading

Bayan korar Rahama Sadau daga Kannyood a wannan karon ta dawo Masana’antar da karfin ta domin haska wani sabon shirin ta

Bayan korar Rahama Sadau daga Kannyood a wannan karon ta dawo Masana’antar da karfin ta domin haska wani sabon shirin ta Jaruma Rahama Sadau yana dogon lokaci ba’a ji duriyar ta ba a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood ba, to a yanzu ta dawo da karfin ta inda ta hara daukar wani shiri mai […]

Continue Reading

DA IDONA NAGA SARAUNIYAR INGILA TANA SHAWAGI A GIDAN ALJANNAH (QUEEN ELIZABETH

DA IDONA NAGA SARAUNIYAR INGILA QUEEN ELIZABETH TANA SHAWAGI A ALJANNAH. Cewar adamu garba sauniyar ingila [queen Elizabeth] tafi wasu musulmai kuma Yana mata zaton shiga aljannah. Tsohon dan takarar shugaban kasar Nigeria akarkashin jam iyyar ypp ya wallafa wani rubutu da bidiyo daya tayar da kura a shafukan sada zumunta na zamani adamu yayi […]

Continue Reading

Abinda Tsohon Sarkin Kano Sunusi Khalifan Tijjaniya Na Kasa Yayi Ya Jawo Masa Magana

Kada mu zama wakilan kare son zuciyarmu don Allah. Duk da cewa akwai Malamai da sukayi maganganu akan halaccin gaisawa da mace ko rashin halaccinsa akwai abubuwa wanda suka saba da al’adunmu na Hausa Fulani. Kamata ya yi ‘yan uwa makunsanta Malam Muhammadu Sunusi na II su nusar da shi Illar yin hakan kai ko […]

Continue Reading

Hotunan Maryam Yahaya Data Bayyana Alaman Nonuwanta

Wasu Hotunan Maryam Yahaya Daya Bayyana Nonuwanta Sun Jawo Cece Kuce! Jarumar Dai Yanzun Haka Tana Kasar Dubai Wajen Yawon Shaqatawa Bayan Warkewarta. Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafinta Na Instagram Inda Ya Nuna Nonuwanta, Nan Ne Mutane Su Dinga Bayyana Ra’ayoyinsu Akanta.  Hotunan Tayine Su Ba Tare Da Tasa Breasia Ba. Hakan Yasa Mutane […]

Continue Reading

Tirkashi sadiya Haruna ta Fashe da kuka bayan anyi mata kyautar mota

Tirkashi sadiya Haruna ta Fashe da kuka bayan anyi mata kyautar mota Sadiya Haruna wacce ake kira da sayyada sadiya Haruna wato wacce da take yabon Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam daga bisani kuma ta rikide ta koma wata harkar daban wanda ba haka aka so ba kuma itama batajin dadin irin kallon da mutane […]

Continue Reading

Yadda aka Gano Kwarangwal Din Wani Magidanci A Dakinsa Shekaransa 4 Da Mutuwa Ba A Sani Ba

Al’ummar Adeosun/Idi Orogbo da ke karamar hukumar Ido a jihar Oyo sun shiga cikin rudani a ranar Lahadin da ta gabata, bayan da suka gano wani mai gidansu Mista John Aderemi Abiola a dakinsa, kusan shekaru hudu da ganinsa na karshe a watan Disambar 2018. An gano hakan ne bayan da al’ummar yankin suka yanke […]

Continue Reading

Yan Fim Suna Kokarin Ganin Bayana, Don Sun Maka Ni A Kotu, Saboda Na Ce Suna Bata Tarbiyya, Cewar Dan Jarida Indabawa Aliyu Imam

‘Yan Fim Suna Kokarin Ganin Bayana, Don Sun Maka Ni A Kotu, Saboda Na Ce Suna Bata Tarbiyya, Cewar Dan Jarida Indabawa Aliyu Imam A daren jiya aka yi sallama da ni bayan na fito ne sai mutumin ya ce daga Kotu ne aka aiko shi waje na da sammaci. Ya ba ni wasu takardu […]

Continue Reading

Kai Tsaye Daga Wajen Shari’ar Fatima Wacce Aka Yankewa Kafa Bayan An Bigeta da Mota

An Shiga Kotu A Yau Litinin Domin Sauraren Shari’ar Fatima Wacce Aka Yankewa Kafa Sakamakon Buge Ta Da Mota …saidai ‘yan uwan Fatima sun soma zargin ba za a yi musu adalci ba saboda yaron dan masu hali ne. Daga Real Buroshi Mawaka, Sokoto A yau ne aka shiga kotu wajen zaman yanke hukunci ga […]

Continue Reading

Subhanillahi Yadda Uwa Tayiwa Danta Tsafi Dan Ya Rabu Da Matarsa

Allahu Akbar duniya kenan wato yanzu harka Tsafi ba iya kan kishiya da kishiya yake karewa harda ga matan ‘ya’yansu. Ash sheikh Aminu lbrahim Daurawa kano yana bana wani labari a majalisin karatu inda yake cewa “Akwai wata rana da wani yaro ya kirasa yake cemasa ga mahaifiyarsa nan ta aikishi da jaba da wasu […]

Continue Reading

YANZU-YANZU| Rundunar Sojin Nijeriya Ta Kori Sojoji Biyu Da suka Hallaka Sheikh Aisami Damaturu Daga Aiki

YANZU-YANZU| Rundunar Sojin Nijeriya Ta Kori Sojoji Biyu Da suka Hallaka Sheikh Aisami Damaturu Daga Aiki Rundinar sojin Nigeria ta kori sojoji guda biyu wadanda ‘yan sanda suka kama da laifin aikata kisan kai da fashi da makami Sune sojojin da suka harbe babban Malamin Musulunci a jihar Yobe Sheikh Muhammad Goni Aisami tare da […]

Continue Reading

Ado Gwanja yayi zazzafan martani kan Lauyan da ya shigar da karar sa akan wakar da yayi ta Chass Asosa

Ado Gwanja yayi zazzafan martani ga Lauyan da ya kai karan sa kan wakar Chass, mai taken bayana yana ciwo asosa wanda ya fitar shekaranjiya duk da barazanar da aka yiwa Ado Gwanja.A cewar mawakin, muddin kai mai tarbiyyane kuma ka bawa yayan ka tarbiyya daga gida, babu wata waka ko wani abu da zai […]

Continue Reading

Immigration – Hukumar kula da shige da fice zata dauki ma’aikata 5,000

Hukumar Kula Da Shige Da Fice ‘Immigration’ Zata Ɗauki Ma’aikata 5,000 Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, NIS, Idris Jere, ya ce ana shirin ɗaukar ƙarin ma’aikata 5,000 a hukumar. Jere, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake amsa tambayoyi daga manema labarai a Dutse a jiya Asabar, ya ce matakin […]

Continue Reading

Video – Yadda wani kato yake rugumar safara’u ta kwana casa’in da niyyar interview

Video – Yadda wani kato yake rugumar safara’u ta kwana casa’in da niyyar interview Safara’u dai ta kwana casa’in zamu iya cewa ta fitsare kafarta tun bayan da fara sakin wakoki tare da mawakin batsannan da akafi sani mr 442 yadda rake wasu dabi’u marasa kyan gani da kuma furta kalamai wanda suka sha banban […]

Continue Reading

KWAMANDAN ’YAN FASHIN DAJI ZAI AURI DAYA DAGA CIKIN FASINJAN JIRGIN KASAN ABUJA ZUWA KADUNA.

Kwamandan ’yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na shirin auren wata budurwa daga cikin fasinjojin. Dan jarida Tukur Mamu, wanda ke shiga tsakani ya kuma taimaka aka sako wasu daga cikin fasinjojin, shi ne ya koka kan shirin kwamandan ’yan ta’addan na auren Azurfa Lois John mai shekara 21. Tukur […]

Continue Reading

Momo ya sha ihu a kasuwa bayan amshe N10,000 da ‘Dan-ga-ruwa’ ya biya shi na barnar da ya masa

Jarumi Aminu Sheriff, wanda aka fi sani da Momo ya sha ihu a kasuwar singa da ke Kano bayan wani ya yi masa barna a motarsa. Wani bidiyo wanda Tashar Tsakar Gida ta wallafa ya nuna yadda jarumin ke kirga kudi N10,000 a cikin kasuwa yayin da jama’a su ke yi masa ihu. Kamar yadda aka gani, […]

Continue Reading

Video – Yadda amarya ta kwace fili kowa ya koma kallonta saboda tikar rawa

Video – Yadda amarya ta kwace fili kowa ya koma kallonta saboda tikar rawa Bikin bidiri birede haka Bahaushe yakewa biki take yau shafin naku na newsall.com.ng yaci karo da wani bidiyo me dauke da ban mamaki yadda amarya ta kwace fili kowa ya koma kallonta saboda yadda ta dinga tika rawa. Ango kuwa bama […]

Continue Reading

Video do – yadda video din dirarriyar amarya ke ci gaba daukar hankalin jama’a

Video do – yadda video din dirarriyar amarya ke ci gaba daukar hankalin jama’a Video din wata amarya me cikakkiyar kira na ci gaba daukar hankalin jama’a ganin yadda ta zage da tiki rawa da kuma kalar shiga data dingayi me nuna zallar halittar da Allah ya bata. Sannan zaku iya danna wanna link din […]

Continue Reading

Video – Sabon salon daukar yara akan mazaunai su tsaya cak naci gaba da har a Arewa

Video – Sabon salon daukar yara akan mazaunai su tsaya cak naci gaba da har a Arewa A satin da gabata mun kawo muku yadda wata uwa ta dauki danta ya tsaya cak akan mazaunanta Wanda yaja hankalin mutane a social media sai gashi ana ta kara samu daga sassa daban-daban na Nigeria. wannan karon […]

Continue Reading

VIDEO: Kalli Yanda Anbaliyar Ruwa Ke Tafiya Da Manyan Motoci A Jahar Sokoto Subhanalillah

Yau ansamu Anbaliyar Ruwa agarin sokoto shiyar mobera Bayan share awa shidda(6) ana zubarda ruwan sama babu kama hannun Yaro. Wannan lamarin Yayi muni sosai duk Dacewa ba’ayi asara rayukaba amma dunbin gidaje ne akayi asara kayayaki bayan Manya-manya Motoci da kanana kamar yanda zaku gani acikin bidiyon dake saman Wannan Bayani. Munarokon Alllah Subhanalillahu […]

Continue Reading

Fati shu’uma shawararta ga yan mata masu shirin shigowa harkar mu ta film

Fati shu’uma shawararta ga yan mata masu shirin shigowa harkar mu ta film Jaruma a masanaantar kannywood mai suna fati shu’uma ta bayar da wasu shawarwari ga yam mata masu sha’awar shiga harkar film Wanda aka yaba da wannan shawarwarin data bayar harma wasu ke ganin wannan jarumar lallai bata da matsala. Tace gaduk wata […]

Continue Reading

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Wasu Matasa 4 Sun Rasa Ransu a Hanyar Zuwa Wajen Auren Abokinsu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Hadarin Mota Ya Yi Silar Mutuwar Wasu Matasa Hudu A Hanyar Zuwa Auren Abokinsu A Katsina Engr. Danbaba Foundation na mika sakon ta’aziya ga iyalan ‘yan uwa da abokan arziki na rashin nagartattun Matasa da karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna ta yi sakamakon hadarin mota. Hadarin mota ya rutsa […]

Continue Reading

Abinda Rarara yayiwa Sadiya Haruna Har kuka saida Tayi Dan murna

Abinda Rarara sayyada yayiwa Sadiya Haruna Har kuka saida Tayi Dan murna Ana ganin farin jinin wannan tsohuwar yar kannywood din yafa dawo kuma da karsashinsa domin kullum gani ake likafarta tana kara cigaba tun bayan da taje gidan gyaran hali ta dawo yau sai aji wannan gobe ma aji wannan Daman ance wani hanin […]

Continue Reading

Innnalillahi wa inna ilaiyi rajiun magidanci ya kashe matarsa don ta shanye masa koko

Wani matashi mai shekaru 20 ya halaka matarsa bisa rikicin da suka samu sabida Koko kamar yadda majiyoyi suka tabbatar, kamar yadda shafin “Labarun Hausa” suka ruwaito. An samu labarin yadda lamarin ya faru a kauyen Kadaura dake Karamar hukumar “Rafi”, inda matar ta rasa ranta bayan mijinta ya zane ta. Kakakin rundunar ‘yan sandan […]

Continue Reading

Allah sarki – Shekara 7 na yi ina rubuta waƙar da nai wa Manzon Allah — Alan waka

Shaharran mawakinnan Hausar nan, Aminuddeen Ladan Abubakar ‘, wanda aka fi sani da Alan Waƙa, ya ce ya dauki kimanin shekaru 7 ya na rubuta waƙar da ya yiwa fiyayyen halitta, Manzon Allah (S.AW), wacce ya sanyawa suna “Muhammadu miftahul futuhati linzamin rayuwata”. Yace ya kwashe shekarun ne kafin ya kammala rubuta waƙar saboda sai […]

Continue Reading

Subhanallah wannan ai Badala ce- An kamashi yana yiwa matan aure da yan mata kunshi

Subhanallah wannan ai Badala ce An kamashi yana yiwa matan aure da yan mata kunshi Wannan rashin tarbiya dame tayi kama kullum mutane kara sabawa Allah suke babu abinda ya dame su a wannan zamanin an daina banbance mace da namiji kowa ya shiga jikin kowa an manta Allah ya banbanta kowanne jinsi Wannan bawan […]

Continue Reading