Kimanin kusan watanni uku kenan da Daurin Auren fitacciyar Jaruma masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab.

Idan baku manta ba a kwanakin baya fitaccen mawakin hausarnan Lilin baba shine wanda ya auri jarumar bayan tsahon lokacinda sukayi suna soyayya a boye.
Duda soyayyar tasu ta dan zo musu da tangarda, Amma hakan Bai sanya wayannan masoya biyu sun fasa auren junan su ba.
Ayanzu haka dai Jama’a na kyauta ta zaton cewa Amarya Ummi Rahab da dauke da juna biyu har na tsahon watanni biyu.
Kalli bidiyon Juna biyun Jaruma Ummi Rahab a kasa.
Jama’a sun fara wannan tunaninne Bayanda ummi Rahab din ta saki wasu Zafafan Hotunan ta a shafinta na sada zumunta.
Acikin hotunan dai anga Cikin ummi Rahab ya Dan kumbura kuma Tayi fresh kamar yadda Jama’a ke cewa, haka zalika kuma Jama’a sun gani cewar cikinna ta ayanzu haka watanshi biyu Domin kuwa acikin hoton ta bayyana da yatsun ta biyu.

Leave a Reply