DA Dumi Dumi: Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir a Kotu Bayan Sun Bawa Hammata Iska a Social Media

Mike shirin faruwa me atsakanin wayannan abokanai guda biyu wato Jarumi Ali Nuhu da kuma kawarsa, mutuniyarsa Hannatu Bashir har ta kaiga ya makata a Kotu?

Ajiyane akaga takaddar sammacin Kotu na yawo Wanda Ali Nuhu shine ya Maka Hannatu Bashir a Kotu a bisa Wasu dalilansa da kuma hatsaniya da suka samu Tsakaninsa da Hannatu Bashir kamar yadda zakuji a bidiyon kasa. Kalli Bidiyon akasa ⬇️

Kamar dai yadda kuka Kalli wannan bidiyon dake Sama, Yanzu dai kunji ainahin wannan Rigima dake afkuwa atsakanin wayannan abokanai biyu.

Gaskiya abun da ya faru Bai kamata ba kuma ya chanchanta ace kowannensu yakai zuciyarsa ne, Bai kamata Akan Dan Abu kalilanbkamar wannan ba har ta kaiga SN Shiga Kotu ba 😭.

Badai a taba Jin ance Hannatu Bashir na Rigima da wani ba, haka zalika shima Ali Nuhu Bai fita Shiga Harkar Daba tashi ba.

Allah yasa mu dace kuma yaci gaba da Dora mu Akan hanya madaidai ciya Ameen.