Wata Budurwa Dake Neman Mijin Aure, Ruwa A Jallo Ta Baiyana Bukatarta A Shafinta Twitter. Gadai yadda al’amarin ya kasance!
Inda Budirwar Ta Koka Kan Yadda Maza Suka Ki Zuwa Neman Auren Ta Duk Da Kyan Da Take Dashi.
Budirwar Ta Baiyana Hakane A Shafinta Na Sada Zumunta A Dandalin Twitter.
Watch the VIDEO

Yanzu Dai Samari Masu Neman Aure Ga Dama Ta Samu, Duk Wanda Ke Son Yin Aure Batare Da Yaudara Ba,
Sai Ya Garzaya Dandalin Twitter Dan Baiyanawa Wannan Budirwa Kudirinsa
Muna Fatan Za’a Dace Duk Masu Yaudara Kuma Sai A Kiyaye
