Duba Yadda Aka Kama Sojojin Da Suka Kashe Malamin Addini Sheik Goni A Jihar Yobe – Janzakitv

Wasu daga cikin jami’an sojojin nigeria mazauna jihar yobe state sunyi sanadiyyar kashe wani babban malamin addinin, musulunci dake garin gashu’a.

Yayin da ake zantawa da sojojin da sun kasance Christianity’s, ne duka mutum biyun sunce a daidai lokacin da malamin addinin yake hanyar dawowa daga kano zuwa jihar yobe, suka samu damar kashe shi, a wannan lokaci.

Yanzu haka dai tuni magoya bayan malamin addinin na jihohi daban daban dake arewacin kasar nan sun zuba ido akan ganin yadda lamarin zai kasance, dangane da hukuncin da za’a zartar musu.

Muna Sauraron Tsattsauran Hukuncin Da Za’a Yanke Kan Wadannan Sojoji Da Suka Kashe Sheik Bagoni Aisami Domin Ya Zama Darasi Ga Jami’an Tsaro Masu Mummunan Hali Irin Na Su

Hakika rashin malaman addini a cikin al’ummar hakan na iya haifar da wata babbar matsala a cikin al’umma maganar gaskiya hakan da sukayi bai kamata Ba, saidai muce allah yaji kan malam da rahama.