Duk wanda ya kara zaginmu mu yan Film kotu ce zata Rabamu dashi inji baban presdo na labarina

Duk wanda ya kara zaginmu mu yan Film kotu ce zata Rabamu dashi inji baban presdo na labarina

Wannan jarumin ya fusata saboda wani labari da yake yawo akansu wanda akace suna matukar cin zarafin talaka acikin wannan shirin nasu na labarina wanda duka mutane mn gari sun dauka an fara zaginsu akan wannan abinda yake faruwa a wannan shirin mai nisan zango

Ya fadi wannan maganar ransa a nace inda yace baza su bari ana cin mutuncin suba saboda anga nasa masana kowa ya mayar dasu daga ya dauki bakar magana sai ya juye akan su inda yanzu abubuwa sun chanja sun daina dayawa kowa kafa

Sannan ya kara dacewa suna sane da duk wani sharri da mutanen gari suke musu inda yace saboda anga basa magana shikkenan kowa ta raina su aka dauki karan tsana aka dora Musu.

Lallai kuwa ransa ya ɓaci domin ba’a taba jinsa yana mayar da martani kamar haka ba sai yau shima dan dai yaga abin yana nema yayi yawa ne shi yasa yake so ya takawa wanan abin burki ya dakatar dashi tun wuri

Banda shi babu wanda yayi magana akan wannan abin kodan shi yana hangan nesa shi yasa ya gano abinda zai iya zama matsala nan gaba