Fati shu’uma shawararta ga yan mata masu shirin shigowa harkar mu ta film

Uncategorized

Fati shu’uma shawararta ga yan mata masu shirin shigowa harkar mu ta film

Jaruma a masanaantar kannywood mai suna fati shu’uma ta bayar da wasu shawarwari ga yam mata masu sha’awar shiga harkar film Wanda aka yaba da wannan shawarwarin data bayar harma wasu ke ganin wannan jarumar lallai bata da matsala.

Tace gaduk wata yarinya da take sha’awar shigowa film tota kyautata niyarta sai Allah yasa mata albarka aciki sannan tace kar yarinya ta shigo da niyar yin kudi kawai ta shigo idan tana da rabo zatayi

Jarumar tayi magana me kyau kuma an yaba mata da wannan maganar yayin da wasu ke cewa babu wata jaruma data taba yin irin wannan maganar shine abinda yasa aka kara jinjina mata da kuma yabo da take sha.

Jarima fati shu’uma ta fawa mutane cewa bafa a kudi a iya harkar film sai an hada da wata harkar sannan asiri yake rufuwa duk da tace su a yanzu alhamdulillah asirunsu a rufe yake babu wani abu da suka rasa a wannan harkar ta film

Kuma ta kara dacewa ya kamata hukumar tace finafinai ta cigaba da lura da kananunata masu zuwa shiga harkar film batare da sanin magabatan suba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *