Ta Bayyana cewa dai da tayi aure kwana kwanan nan amma yadda take Cikin farin ciki tare da angon wata Lilin Baba Shima dai mawaki ne da a yanzu yake taka rawar gani a kungiyar kannywood domin anaganin ya kwashe wasu yan kudade sosai…
Jarumar dai da kowa ya ganta yasan bafa karamin chanzawa tayiba duba da yadda tayi kiba ta kuma kara fari tadai yi kyau ba kadan saboda falalar rayuwar aure duk daman jikin namasu jin dadine kuma ya hade da ni’imar aure
Koda da sallan ma dai anga hotunan su abin sha’awa inda suka turowa masoyan su Barka da Sallah hakan ba karamin birge mutane yayi aka kuma cigaba da saka musu albarka acikin zaman auran nasu
Sai gashi yauma an kara bayayyana wasu hotunan nasu abin sha’awa yayin da akasan hotun ta rubata “Babu abinda yakai namiji Dadi ” aure mai dadi a cewarta dai tanaga ba abinda yafi namiji dadi hmm to mudai bamace komai bah….



