Malamai sukan suke masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood da cewar tana bada gudunmawa wajan lalata tarbiya, saidai tabbas irin wannan bidiyon daya bayyana ba abu bane maikyan gani domin kuwa hakan yasake bayyana cewar wasu daga cikin Kannywood suna lalata tarbiya.
Danna nan ka Kalli cikakken video din anan
Domin anan wata jaruma ce inda take kwance a gefen ruwa ana daukan wani shiri inda wani daga cikin ma’aikatan yake danna mata ciki ana dauka a bidiyo wanda hakan ba koyarwar addinin musulunci bane.
Ga video
Kuci gaba da bibiyar shafin mu mai suna NEWS ALL

Leave a Reply