Shafin official kannywood dake kawo abubuwa da suka shafi masana’antar kannywood a dandalin Facebook da Instagram yayi wani binçike inda ya gano Jaruma Halima Atete ta fi kowanne jarumi a kannywood masu gidan rana wata wallafa da yake da yake sakawa lika Kugansan da yake zakula abubuwan da ba kowa ya sani ba a masana’antar
Wannan batu na Halima tafi kowa kudi a kannywood ta dauki hankali inda shafukanda dama suka dinga sake wallafawa ana kuma tattaunawa kan batun domin ganin akwai hamshakan masu kudi a masana’antar irin su naziru Sarkin Waka Ali Nuhu Adam A Zango da sauran su
Shafin bai bayyana masogarar sa na wannan bincike ba amma ko a kasashen duniya in za’ayi irin wannana kiyasi wanda mafi akasari jaridar Forbes ce ke yi kan fitattun mutane a duniya tana amfani da alkatuma ne na yawan kadarori da kudin shiga da kuma taskantattun kudi.
da ml gonar mota haka zalika tun farkon zuwan ta masana’atar tarihi ya nuna da kudin ta tazo ita bata yi irin rabe rabennan ba kudin ta ta dinga sawa tana yiwa kanta film inds suma masu shirya film din ganin kwarewa ba kuma gata da abin duniya sukandinga bata manyan gurabe a cikin finafinan su
Kawo iyanzu dai bamu san yawan kadarorin ta da yawan kudin ta da kuma kudin shigar ta ba haka zalika bamu san da me Shafin suka dogara da suka yi wannan kiyasi ba saide muna mata fatan Allah ya karawa dukiya mai albarka
Mun sami wannan labarin daga tashar tsakar gida dake kan manhajar youtube.
masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun karanta wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun shiryan mu a koda yaushe.
Kasance damu a ko wane lokaci don samun labaran kannywood. News All.
Leave a Reply