Hanya mafi sauki da Namiji zai karawa Azzakarin sa tsawo da kauri domin gamsar da Matarsa a lokacin kon ciyar aureh

Ma'aurata

Hanya ta farko da Namiji zai karawa gaban sa tsawo da girma gashi kamar haka.

Ana hada wannan maganin karin kauri da
tsawon azzakari ne da abubuwa biyu kacal, su ne nama da kuma zuma.

Yadda mutum zai hada wannan magani
shine, ya samu nama marar kitse ko
kuma jan nama sannan sai ya tanadi zumarsa mai kyau marar hadi.

Bayan ka kammala wadannan kayan
hadin, to ga yadda za’a hada su, tun
da farko sai ka yanka naman yanka dai-dai gwargwadon yadda mahauta ke yankawa amma zai yi kyau ka yankan ya kasance kanana sosai.

Sai ka soya naman, amma ka lura da kyau kar ya kone don gudun kar a rasa wasu
sanadarai masu muhimmmanci.

Bayan ka kammala soya naman nan sai ka zuba shi cikin ruwan zumarka daka tanada tun da farko, sai ka adana a mazubi mai kyau.

Kullum da dare sai ka dinga cin naman nan yanka daya, da ikon Allah zaka sha mamaki.

Wannan hadi an jarraba shi kuma an samu biyan bukata.

By me hamza abba naku nah kodah yaushe kuh kasan ce da muh domin samin sababbin magungunah da kuma news da sauran suh

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *