Hanya mafi sauki Yadda zaka tadawa matar ka sha’awa domin kaji dadin Jima’i harta kawo ….

Yadda ake gamsar da mace 2

Kada kayi gaggawar shigar matarka, ka tabbatar ka dauki lokaci kamar 25 zuwa 30 kana wasa da ita har sai lokacin da tayi laushi da kanta tana bukatar ka shigeta. Mata da dama dai sukanyi sha’awar ganin mazansu ne ke tubesu da kansu a lokacin da ake tsaka da wasan, yadda kuma a wasan kana tube mata kayan dake jikinta daya bayan daya kamin kashiga wasa da muhimman guraren dake motsa mata sha’awa.

Da yake bazan iya yin bayani dalla-dalla na yadda ake wasa da mace da kuma lokacin da ake wasan dasu ba a wannan shafin, yana da kyau maza su sani cewa ko wace mace da inda ke tayar mata da sha’awarta. Wata da zaran an soma shan bakinta sha’awata yake motsawa, wata kuma wasa da gabanta, wata murza kan nonuwanta watama kunnenta kawai za’a taba ta fara diga, dole ne kowane magidanci ya lura da meke tayarwa matarsa ​​sha’awa a lokacin wasanni.

Mahimmancin wasa da mace kamim soma jima’i shine, zai sata ta soma fitar da ruwa wanda ruwan yana shirya shigar azzakari cikin farjin mace da sauki. Haka kuma yana canza mace tayi zuwan kai cikin sauki ba tare da ta dau lokaci ba.

Girman azzakari, ko tsayinsa bashi ne abu mafi karfi ba a wajen mace, abun da kawai yake sa mace ta samu zuwan kai da kuma samun jin dadi a yayin jima’i, shine yadda aka motsa mata sha’awarta a lokacin da ake wasa da ita. Shine abunda yake sata nan take ta samu zuwan kai da kuma samun nutsuwa wa irinta jima’i