Hira da Ado gwanja kan sakin matarsa //Ni mijina ba saki uku yayi min ba

Labaran Kannywood

Hira da Ado gwanja kan sakin matarsa //Ni mijina ba saki uku yayi min ba

An saki hirar da akayi da Ado gwanja kan sakin da akace yayiwa matarsa abaya wanda haka ba karamin ya mitsa hazo yayi idan akayi la’akari da irin soyayyar da sukayi abaya.

 

 

 

Jarumin ya baiyana cewa ai azaman aure daman akwai haka zo mu zauna zomu saba wanda yace babu wanda zai ce be taba samun sabani da abokiyar zaman nasa ba.

 

 

Ba Don Ƙoƙarin Shugaba Buhari, Da Ƙasar Laberiya Bata Zauna Cikin Kwanciyar Hankali Ba – George weah

Sai dai kuma yaki bayyana saki nawa yayi mata amma kuma lokacin data amsa kiran wayar wani gidan jarida ta bayyana musu cewa itafa mijijta ba saki uku yayi muta ba su dai samu sabani kuma tana gidansu.

 

 

 

Maimuna matar ado gwanja wacce basufi shekara uku dayin aure ba ta bayyana har yanzu tanason mijin nata son sa babu wani namiji da take yiwa

Har yanzu dai mutane sun kasa gane cewa daga ina matsalar take ta bangaren tane ko kuwa ta bangaren sane saidai suka sani

Sai dai anayi musu fatan Allah ya sasanta su su dawo suci gaba da irin rayuwar da sukayi abaya Ameen

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *